Teburin Bayani kan wasu Fassarori
Fassarar Turanci - Cibiyar fassara ta Ruwwad
Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka
Fassara da Yaren Portugaliyanci - Halmi Nasr
Dr. Hilmi Nasr ne ya fassarata. An sabunta ta ƙarƙashin kulawar Cibiyar fassara ta Ruwad.
Fassarar Rumaniyya - Islam4ro.com
Fassarar ma'anonin AlƘur'ani mai girma zuwa harshan Rumaniyya, wanda islam4ro.com ta fitar.
Fassarar Holand - Cibiyar fassara ta Ruwwad
Fitowa daga Cibiyar Musulunci ta Holand. An sabunta ta a ƙarƙashin kulawar Cibiyar fassara ta Ruwad.
Fassara da yaren Azarbiyanci- Ali Khan Musayif
Ali Khan Musayif ne ya fassarata. An sabunta ta ƙarƙashin kulawar Cibiyar fassara ta Ruwad, an bada damar karanta fassarar ta asali dan manufar bayyanar da ra'ayi da daidaitata da kuma ci gaba mai ɗorewa.
Fassarar Bosnia - Cibiyar fassara ta Ruwwad
Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka
Fassarar Sabiya - Cibiyar fassara ta Ruwwad
Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka
Fassarar Litwaniyanci - Cibiyar fassara ta Ruwwad
Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka
Fassarar Uzbikiy- Cibiyar fassara ta Ruwwad
Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka
Fassara da harshan Tajikanci- Cibiyar fassara ta Ruwwad
Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka
Fassarar Ƙirgiziyanci - Shamsuddi Hakimuf
Shamsuddin Hakimov Abdulkhaliƙ ne ya fassarasu, sannan an sabuntasu ƙarƙashin kulawar Cibiyar fassara ta Ruwad.
Fassarar Pilipiniyanci (Tagalog) - Cibiyar fassara ta Rutwwad
Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka
Fassarar Cananci - Muhammad Sulaiman
Wanda ya fassarasu shi ne Muhammad Makin, wanda ya yi bitarsu shi ne Muhammad Sulaiman tare da wasu ƙwararru daga masana harshe.
Fassara da harshan Viatnamanci- Cibiyar fassara ta Ruwwad
Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka
Fassarar Farisanci - Cibiyar fassara ta Ruwwad
Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka
Fassara a yaren Teluguwanci- Abdul-Rahim ibnu Muhammad
Wanda Abdurrahim Ibnu Muhammada ya fassarasu.
Fassarar Gujariyanci - Rabila al-Umari
Rabee'ah Al-Umari ne ya fassarata. An sabunta ta a ƙarƙashin kulawar Cibiyar fassara Ruwwad.
Fassarar Kanadiyanci - Hamza Batur
Muhammad Hamza Batur ne ya fassarasu, an sabuntasu ƙarƙashin kulawar Cibiyar fassara ta Ruwad.
Fassara da yaren Sinhaliyya - Cibiyar fassara ta Ruwwad
Wani gungu na cibiyar fassara ta Ruwad ne suka fassarasu tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Da'awa ta Rabwah da Kungiyar hidimtawa abinda Musulunci ya kunsa da yaruka
Fassarar Amhariyanci - Akadamiyar Afirka
Muhammad Zain Zahruddin ne ya fassarasu. Fitowa daga Akademiyar Afirka.
Fassarar Kirundiyanci - Yusuf Ghaiti
Fassarar: Yusuf Ghayiti. An fitar da ita daga Gidauniyar Bunƙasa Africa.
Fassarar Muriya - Cibiyar fassara ta Ruwwad