Vertaling van de betekenissen Edele Qur'an - Hausa vertaling - Abu Bakr Jumi

Al'zalzala

external-link copy
1 : 99

إِذَا زُلۡزِلَتِ ٱلۡأَرۡضُ زِلۡزَالَهَا

Idan aka girgiza ƙasa, girgizawarta. info
التفاسير:

external-link copy
2 : 99

وَأَخۡرَجَتِ ٱلۡأَرۡضُ أَثۡقَالَهَا

Kuma ƙasa ta fitar da kayanta, masu nauyi. info
التفاسير:

external-link copy
3 : 99

وَقَالَ ٱلۡإِنسَٰنُ مَا لَهَا

Kuma mutum ya ce "Mẽ neya same ta?" info
التفاسير:

external-link copy
4 : 99

يَوۡمَئِذٖ تُحَدِّثُ أَخۡبَارَهَا

A rãnar nan, zã ta faɗi lãbãrinta. info
التفاسير:

external-link copy
5 : 99

بِأَنَّ رَبَّكَ أَوۡحَىٰ لَهَا

cewa Ubangijinka Ya yi umurni zuwa gare ta. info
التفاسير:

external-link copy
6 : 99

يَوۡمَئِذٖ يَصۡدُرُ ٱلنَّاسُ أَشۡتَاتٗا لِّيُرَوۡاْ أَعۡمَٰلَهُمۡ

A rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu. info
التفاسير:

external-link copy
7 : 99

فَمَن يَعۡمَلۡ مِثۡقَالَ ذَرَّةٍ خَيۡرٗا يَرَهُۥ

To, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi. info
التفاسير:

external-link copy
8 : 99

وَمَن يَعۡمَلۡ مِثۡقَالَ ذَرَّةٖ شَرّٗا يَرَهُۥ

Kuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi. info
التفاسير: