Fassarar Ma'anonin Alqura'ni - Fassarar Hausa - Abubakar Gumi

external-link copy
74 : 26

قَالُواْ بَلۡ وَجَدۡنَآ ءَابَآءَنَا كَذَٰلِكَ يَفۡعَلُونَ

Suka ce: "Ã'a mun sãmĩ ubanninmu, kamar haka ne suke aikatãwa." info
التفاسير: