Fassarar Ma'anonin Alqura'ni - Fassarar Hausa - Abubakar Gumi

external-link copy
3 : 19

إِذۡ نَادَىٰ رَبَّهُۥ نِدَآءً خَفِيّٗا

A lõkacin da ya kirãyi Ubangijinsa, kira ɓõyayye. info
التفاسير: