قرآن کریم کے معانی کا ترجمہ - ہاؤسا ترجمہ - ابو بکر جومی

Al'ikhlas

external-link copy
1 : 112

قُلۡ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ

"Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." info
التفاسير:

external-link copy
2 : 112

ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ

"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." info
التفاسير:

external-link copy
3 : 112

لَمۡ يَلِدۡ وَلَمۡ يُولَدۡ

"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." info
التفاسير:

external-link copy
4 : 112

وَلَمۡ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدُۢ

"Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi info
التفاسير: