Ibisobanuro bya qoran ntagatifu - Ibisobanuro bya Qur'an Ntagatifu mu rurimi rw'igihawusa - Abu Bakr Jomy.

Al'masad

external-link copy
1 : 111

تَبَّتۡ يَدَآ أَبِي لَهَبٖ وَتَبَّ

Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka. info
التفاسير:

external-link copy
2 : 111

مَآ أَغۡنَىٰ عَنۡهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ

Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra. info
التفاسير:

external-link copy
3 : 111

سَيَصۡلَىٰ نَارٗا ذَاتَ لَهَبٖ

Zã ya shiga wuta mai hũruwa. info
التفاسير:

external-link copy
4 : 111

وَٱمۡرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلۡحَطَبِ

Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).* info

* Anã fassara shi da mai tsegumi, wãtau annamĩmanci; da Lãrabci anã ce wã mai annamĩmanci "mai ɗaukar itacen wuta.".

التفاسير:

external-link copy
5 : 111

فِي جِيدِهَا حَبۡلٞ مِّن مَّسَدِۭ

A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma). info
التفاسير: