Tradução dos significados do Nobre Qur’an. - tradução Hawsia - Abu Bakr Jumi

Al'maaoun

external-link copy
1 : 107

أَرَءَيۡتَ ٱلَّذِي يُكَذِّبُ بِٱلدِّينِ

Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako? info
التفاسير:

external-link copy
2 : 107

فَذَٰلِكَ ٱلَّذِي يَدُعُّ ٱلۡيَتِيمَ

To, wan nan shi ne ke tunkure marãya (daga haƙƙinsa). info
التفاسير:

external-link copy
3 : 107

وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلۡمِسۡكِينِ

Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci. info
التفاسير:

external-link copy
4 : 107

فَوَيۡلٞ لِّلۡمُصَلِّينَ

To, bone yã tabbata ga masallata. info
التفاسير:

external-link copy
5 : 107

ٱلَّذِينَ هُمۡ عَن صَلَاتِهِمۡ سَاهُونَ

Waɗan da suke masu shagala daga sallar su. info
التفاسير:

external-link copy
6 : 107

ٱلَّذِينَ هُمۡ يُرَآءُونَ

Waɗan da suke yin riya (ga ayyukansu) info
التفاسير:

external-link copy
7 : 107

وَيَمۡنَعُونَ ٱلۡمَاعُونَ

Kuma suna hana taimako. info
التفاسير: