クルアーンの対訳 - ハウサ語対訳 - Abu Bakr Jomy

Al'sharh

external-link copy
1 : 94

أَلَمۡ نَشۡرَحۡ لَكَ صَدۡرَكَ

Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)? info
التفاسير:

external-link copy
2 : 94

وَوَضَعۡنَا عَنكَ وِزۡرَكَ

Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe. info
التفاسير:

external-link copy
3 : 94

ٱلَّذِيٓ أَنقَضَ ظَهۡرَكَ

Wanda ya nauyayi bãyanka? info
التفاسير:

external-link copy
4 : 94

وَرَفَعۡنَا لَكَ ذِكۡرَكَ

Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka? info
التفاسير:

external-link copy
5 : 94

فَإِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ يُسۡرًا

To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi. info
التفاسير:

external-link copy
6 : 94

إِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ يُسۡرٗا

Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi. info
التفاسير:

external-link copy
7 : 94

فَإِذَا فَرَغۡتَ فَٱنصَبۡ

Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah). info
التفاسير:

external-link copy
8 : 94

وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَٱرۡغَب

Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi. info
التفاسير: