Traduzione dei Significati del Sacro Corano - Traduzione hausa - Abubakar Gomi

Alkafiroun

external-link copy
1 : 109

قُلۡ يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡكَٰفِرُونَ

Ka ce: "Ya kũ kãfirai!" info
التفاسير:

external-link copy
2 : 109

لَآ أَعۡبُدُ مَا تَعۡبُدُونَ

"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba." info
التفاسير:

external-link copy
3 : 109

وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ

"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba." info
التفاسير:

external-link copy
4 : 109

وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٞ مَّا عَبَدتُّمۡ

"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba." info
التفاسير:

external-link copy
5 : 109

وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ

"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake* bautã wa ba." info

* Ãya ta 4 da ta 5 sun nũna addinin ƙarya yakan canza amma na gaskiya bã ya canzawa.

التفاسير:

external-link copy
6 : 109

لَكُمۡ دِينُكُمۡ وَلِيَ دِينِ

"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni." info
التفاسير: