Traduction des sens du Noble Coran - La traduction en haoussa - Abou Bakr Jomy

external-link copy
62 : 26

قَالَ كَلَّآۖ إِنَّ مَعِيَ رَبِّي سَيَهۡدِينِ

Ya ce: "Kayya! Lalle ne Ubangijina Yanã tare da ni, zai shiryar da ni." info
التفاسير: