Translation of the Meanings of the Noble Qur'an - Hausa translation - Abu Bakr Jomy

external-link copy
56 : 5

وَمَن يَتَوَلَّ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ فَإِنَّ حِزۡبَ ٱللَّهِ هُمُ ٱلۡغَٰلِبُونَ

Kuma wanda ya jiɓinci Allah da Manzon Sa da waɗanda suka yi ĩmãni, to, ƙungiyar Allah sune mãsu rinjãya. info
التفاسير: