《古兰经》译解 - 豪萨语翻译 - 艾布·拜克尔·朱米。

Quraish

external-link copy
1 : 106

لِإِيلَٰفِ قُرَيۡشٍ

Sabõda sãbon kuraishawa. info
التفاسير:

external-link copy
2 : 106

إِۦلَٰفِهِمۡ رِحۡلَةَ ٱلشِّتَآءِ وَٱلصَّيۡفِ

Sãbon su na tafiyar hunturu da ta bazara. info
التفاسير:

external-link copy
3 : 106

فَلۡيَعۡبُدُواْ رَبَّ هَٰذَا ٱلۡبَيۡتِ

Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah). info
التفاسير:

external-link copy
4 : 106

ٱلَّذِيٓ أَطۡعَمَهُم مِّن جُوعٖ وَءَامَنَهُم مِّنۡ خَوۡفِۭ

wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro. info
التفاسير: