ការបកប្រែអត្ថន័យគួរអាន - ការបកប្រែជាភាសាhausa- អាពូពេីកេីរ​ ជូមុី

Al'humazah

external-link copy
1 : 104

وَيۡلٞ لِّكُلِّ هُمَزَةٖ لُّمَزَةٍ

Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa). info
التفاسير:

external-link copy
2 : 104

ٱلَّذِي جَمَعَ مَالٗا وَعَدَّدَهُۥ

Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa. info
التفاسير:

external-link copy
3 : 104

يَحۡسَبُ أَنَّ مَالَهُۥٓ أَخۡلَدَهُۥ

Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi. info
التفاسير:

external-link copy
4 : 104

كَلَّاۖ لَيُنۢبَذَنَّ فِي ٱلۡحُطَمَةِ

A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama. info
التفاسير:

external-link copy
5 : 104

وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا ٱلۡحُطَمَةُ

Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama? info
التفاسير:

external-link copy
6 : 104

نَارُ ٱللَّهِ ٱلۡمُوقَدَةُ

Wutar Allah ce wadda ake hurawa. info
التفاسير:

external-link copy
7 : 104

ٱلَّتِي تَطَّلِعُ عَلَى ٱلۡأَفۡـِٔدَةِ

Wadda take lẽƙãwa a kan zukata. info
التفاسير:

external-link copy
8 : 104

إِنَّهَا عَلَيۡهِم مُّؤۡصَدَةٞ

Lalle ne ita abar kullẽwa ce a kansu. info
التفاسير:

external-link copy
9 : 104

فِي عَمَدٖ مُّمَدَّدَةِۭ

A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu. info
التفاسير: